速報APP / 音樂與音效 / Sheikh Jafar - Gwagwarmaya MP3

Sheikh Jafar - Gwagwarmaya MP3

價格:免費

更新日期:2019-02-28

檔案大小:19M

目前版本:7.2

版本需求:Android 4.1 以上版本

官方網站:mailto:lassnaija@gmail.com

Sheikh Jafar - Gwagwarmaya MP3(圖1)-速報App

Irin wahalhalun da sheikh jafar mahmud adam da sauran malaman izalah suka sha wajen malaman darikar kano, wanda sun sha wahala sosai kafin su samu nasarar yada sunnar Annabi s.w.a.

Sheikh jafar mahmud adam sun sha wahala sosai wajen yan darikar kano wanda ake musu kallon kafirai saboda sun kawo kungiyar izalah, da kuma yadda mutane suka gujesu a lokacin.

wannan lakca ta kunshi bayanan malamai biyu

Sheikh Jafar - Gwagwarmaya MP3(圖2)-速報App

1. Sheikh Abdallah Saleh Pakistan

2. Sheikh Jafar Mahmud Adam

Ayi sauraro lafiya....

Sheikh Jafar - Gwagwarmaya MP3(圖3)-速報App

sannan kada ku manta kuyi rate na wannan app din kuma ku turashi zuwa yan uwa musulmai.

Sheikh Jafar - Gwagwarmaya MP3(圖4)-速報App